Tsutsar tumati : TUTA

Tsutsar tumati : TUTA

Manoman kasar Nijar sun jima suna fama da wata tsutsa dake fu fude diyan tumati ; aman yau da hekaru uku (3), wata karamar tsutsa ta bullo,wanda har yanzu manoma basu gane ta ba,wanan sabuwar tsusta kankanuwa ce aman banar da takeyi nasa manoma asara diyawa wanda har ta kai gasa manoman kin noman na tumati ; wanan tsutsa ita ce ake cema TUTA.

- Mi cece TUTA (Dami wanan tsutsar take kama ?)
- Daga ina TUTA ta futo ?
- Ta yaya tsutsar TUTA tai so Nijar ?
- Guraren da TUTA ta bayana a cikin kasa
- Ire iren banar da TUTA ke hadasawa
- Shin tsutsar TUTA tumati kadai take apkama ?
- Hangnognin yaki da stutsar TUTA

Télécharger Tuta Haoussa, 6 pages, 1,1 Mo.

Documents joints