Jan tauttau ko lalaba /Araignée rouge

Jan tauttau ko lalaba da turawa ke cema : acarien rouge.

Yau zamu baku labarin wata karamar hallita aman ana iya ganinta ido da ido,wanan hallita ita ce jan tattau ko lalaba.

Manoma sun san wanan tsutsar tunda tana saka gidan tane saman ganyen shipkokin gapta ko aubergine,tumati,tattasey,tashi da dankalin turawa.

Wannan tsutsar na boyewa kalkashin ganyen shipkoki,manoma sun santa sosai domin a cikin lokaci kalilan take hallaka gona ga baki daya musaman ma in shipkokin dake cikin gonar sun danganta da wanda muka zana can sama.

télécharge la fiche Jan tauttau ko lalaba, 4 pages, 410 Ko.

Documents joints