Kananan kwari farfaru /Mouche blanche

Kananan kwari farfaru da ake cema mouche blanche a turance.

Dr Haougui Adamou et Bibata Ali Outani (INRAN), Aïssa Kimba et Patrick Delmas (RECA), Dr Garba Madougou et Salissou Oumarou (DGPV) / 19 mars 2019.

Yau zamu muku hira kan wani mungun kwari dake banna cikin garake kuma manoma sun sanshi kwarai da gaske,wannan kwarin shine ake cema kananan kwari farfaru da ake cema mouche blanche a turance.
In manoma sun san irin bannar da wannan kananan kwarin farfaru keyin saman tattasey da tomati da tonka,abincin su kenan, to har yanzu basu gano irin cutitikan da suke iya hadasama wanan shipkoki ba.

Yaya ake gane kananan kwari farfaru da kwarin su ?

Su dai kananan kwari farfaru kamar yadda sunan su ya bayyana kananan kwari kwarai kuma farare wanda suke tashi da zarar an gilgiza ganyen shipkar da suke a kai kuma sai sun koma kan wani ganyen, ko da yaushe kwarin shi na nan kalkashin ganyen shipkoki.

- Wacce irin banna ce kananan kwari farfaru ke iya haddawa ?
- Da wanne irin shipkoki ne kananan kwari farfaru da jinjirin su suke rayuwa ?
- Yaya ake gane cewar shipka ta kamu ?
- Ta yaya ne cutar ke kama shipkoki ?
- Da wane lokaci ne kananan kwari farfaru suka soma banna a Nijar ?
- Wane irin hanyoyi ne ya kamata abi don yaki da kananan kwari farfaru ?

Télécharger la note Kananan kwari farfaru, 4 pages, 416 Ko.

Documents joints