Tsutsar chou /Plutella

Yadda tsutsar chou ko plutella take.

Dr Haougui Adamou et Bibata Ali Outani (INRAN), Aïssa Kimba et Patrick Delmas (RECA), Dr Garba Madougou et Salissou Oumarou (DGPV) / 31 mars 2019.

Zamu muku hira kan wani mungun tsutsar chou da ake cema teigne du chou a turance.

Tsutsar chou da ake cema plutela da turance wani karamin malan batata ne(wanda yafi sabro girma) tsutsar shi ce tafi yawan banna ga chou a kasar Nijar.
Wanan kwarin ana samun shi koda yaushe tsawon dukan shekara a fadin kasar Nijar aman yafi yawa a lokacin zahi tsakanin watan mars da mai,yana iya bata illahirin gonar chou.

- Wacce irin banna ce tsutsar chou ke haddasawa ?
- Yaya ne ake yaki da tsutsar chou ko plutella ?

Télécharger la note Tsutsar chou, 3 pages, 391 ko.

Documents joints