Tirka daboobi /Embouche

Tirka daboobi.

Dr Soumaïla Abdourahamane (Responsable SVPP/ Fillingué), Issaka Boureima (CRA Dosso), / 19 mars 2019.

Cibiyar kira domin samun bayyanai da shawarwari kan al’amuran noma da kiwo mai suna ISALAN da kungiyoyin RECA suka girka na samun kira lokaci zuwa lokaci kan yadda ya kamata ayi Tirka.

Manoman kasar Nijar maza da mata sun san tirka kuma sunayin tirkar bisashe tamkar sana’a. Saboda haka ya kamata su maida hankali kan shawarwarin da muka basu don su samu kinkawan sakamako, don kar suyi da na sani.

Da farko dai tirka,ita ce ka samu dabba ko ka sayi dabba mai kimanin shekaru biyu rago ko bunsuru), ka rinka cida ta don ta kasaita. To domin a samu sakamako mai kew, ya kamata a kiyaye wa’adin tirka,kada ya wuce watanni uku(3). Idan aka wuce wannan lokacin to maimakon a samu riba to faduwa za’ayi.

- Da wane lokaci ne ya kamata a shirya yin tirka ?
- Da wane lokaci ya kamata ayi tirka ?
- Yaya ya kamata a zabi dabba ?
- Mi yasa ake kebe dabbar da aka sayo,kuma yaya ne ake yi ?
- Yaya ne ake sa bisa tayi maye ?
- Masu tirka ku kiyaye ?

Télécharger la note Tirka daboobi, 3 pages, 346 ko.

Documents joints