Tsutsar tumati /Helicoverpa

Yadda tsutsar tumati Noctuelle da ake cema Helicoverpa a turance take.

Dr Haougui Adamou et Bibata Ali Outani (INRAN), Aïssa Kimba (RECA), Dr Garba Madougou et Salissou Oumarou (DGPV) / 19 mars 2019.

Tsutsar tumati da ake cema Noctuelle wani dan karamin malan batata ne yake futowa da dare yana neman abincin shi. Wanan malan batatan nada launi toka toka.

Wanan hoton na nuna karamar tutsar da irin bannar da take hadasa wa a cikin diyan tumati musaman ma a lokacin zahi,haka zalika jinjirara tsutar na apkama ma sauran albarkatun noma kamar su tattasai da miyar kubewa da kuma kada da masara, wanan tsutar ita ce tafi bata tumati a lokacin rani,ana samun ta a cikin jahohin kasa ga baki daya.

- Yaya ne wannan tsutar ta tumati take rayuwa ?
- Ta yaya ake gane bannar dake saman ganye da diyan tumati ?
- Wanne hanyoyi ne ya kamata abi domin yaki da tsutsar rumati Noctuelle ?

 !Manoma kuyi hattara : Ko wane magani nada nashi wa’adi kahin a kai ga girbe albarkatun gona,kenan ya zama wajibi ku sa sarari tsakanin lokacin da kuka sa maganin karshe da lokacin da zaku girbe albarkatun gona.

Télécharger la note Tsutsar tumati, 3 pages, 377 ko.

Documents joints